Duniya Abun Tsoro Bidiyon
Yadda Wani Kani da
Ya'yan Sa Suke Fama'da
Cutar Kusunbi Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Kalli
Tabbas Wannan Mutane Dole Su Baku Tausayi Matuka Sosai Saboda Yadda Suke Gudanar da Rayuwar Su Cikin Tashin Hankali da Talauci Allah Sarki. Ansaki Wani Bidiyon Wasu Samari Su Biyu Wato dai Wa da Kuma Kanin Sa Inda Dukan Su Suna Dauke da Kusunbi A Bayan Su Allah Sarki.
Kalli vedio 👇👇👇👇
Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Lamari Yafaru Na Sakin Fefen Bidiyon Wannan Mutane da Sukeda Kusunbi.

Comments
Post a Comment