Kalli Video Yadda Katon Kada Ya Cirewa Zaki Kafar Sa Yaje Shan Ruwa
Wannan shine cikakken video
👇👇👇👇👇
Assalamualaikum warahamatullah wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a cikin wani sabon video
Zaki Yana Kara Shan wahala a duk lokacin da ya nufi Rafi yasha ruwa
Domin kuwa kada Yana daya daga cikin dabbobi da suke yawan kashe kananun dabbobi idan zasu sha ruwa

Comments
Post a Comment