Dana nan👇👇
Dama dai Murja Ibrahim Kunya ta shahara wajen sakin bidiyoyi da kakamai na batsa a shafin TikTok kuma ko a lokacin da ta saki wannan hoton bidiyo saida mabiya shafinta suka yi Allah wadai da shi kafin daga bisani yau Kotu ta tasa ƙeyar ta zuwa gidan gyaran hali

Comments
Post a Comment