Rarara ya tabbatar da Soyayya ce tsakanin su da Aisha Humaira ba aiki kadai ba ku kalla vedio 👇👇👇
Aisha Humaira Dai Tana Daya Daga Cikin Jarumai Mata Da Tauraruwarsu Ke Haskawa A Masana’antar KannyWood, Sai Dai Anga Lokaci Guda Ta Jingine Harkar Fina Finan Ta Koma
Karkashin Kamfanin Mawakin Wato Rarara KahutuKafin Komawarta Karkashin Kamfanin Na Mawakin, A Baya Ana Yawan Ganinta Da Mai Shirya Fina Finan Nan. Abubakar Bashir Mai
Shadda, Inda Bayan Auren Na Mai Shadda Ne Kwatsam Sai Akaga Ta Koma Bayan Mawaki Rarara Kahutu.Hakan Yasa Mutane Su Fara Zargin Cewa Kamar Akwai Soyayya Mai Karfi A Tsakaninsu. Ta Yanda Ko Da Yaushe Ake Ganinsu A Tare.
Shin Akwai Soyayya Ne TsakaninKa Da Jaruma Aisha Humaira?

Comments
Post a Comment