Min menu

Pages

latest news

Duk wani musulmi yakamata yasan wanan Abun

 *HANYOYI 15 DA ZASU AMFANEMU DON CIN MORIYAR SAURAN KWANAKIN DA SUKA RAGE MANA A RAYUWARMU MASU MATUKAR TSADA:*





*1.* Yawaita Istighifari  Hanyar samun arziki ne.


*2.* Yawaita Karatun Qur'ani  Ladan ba ya misaltuwa.


*3.* Yaiwata Murmushi  Akwai lada tattare da hakan.


*4.* Yawaita Sadaka - Hanyar samun tsira ce.


*5.* Dauki Waya ka Kira 'Yan uwa - Sadar da zumunci ne.


*6.* Kame bakin ka - Zaka kubuta daga gulma ko alfasha da yada jitya-jita.


*7.* Yi Addu'a ga dan'uwa - Malaa'iku za suyi maka.


*8.* Taimaka Wa mabuqaci - Allaah Zai baka mafita.


*9.* Ciyar da mai Azumi - Zaka samu ladan Azumi a sauqaqe.


*10.* Yi Sallah bayan Liman har ya sallame - Ladanka kankarar Zunubbai ne.


*11.* Kwanta da wuri - Hakan zai baka damar tashi cikin dare don yin ibada.


*12.* Yawaita yin zikiri - Wannan zai baka damar kusantar mahaliccin ka.


*13.* Rage Shiga Social Media - Hakan zai Baka damar Ibadah.


*14.* Yafe ma Wanda Ya yi Maka Laifi, Hakan zai Sa Allaah Ya Yafe Maka.


*15.* Tura Wannan Saqon ga Wani - Hakan Zai Sa Ka Samu Ladan Wanda Yayi Aiki Da Shi.


ﺳُﺒﺤَﺎﻧَﻚَ ﺍﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﻭَﺑِﺤَﻤْﺪِﻙَ ﺃﺷْﻬَﺪُ ﺃﻥ ﻟَﺎ ﺇِﻟَﻪَ ﺇِﻻَّ ﺃﻧْﺖَ ﺃﺳْﺘَﻐْﻔِﺮُﻙَ ﻭﺃَﺗُﻮﺏُ ﺇِﻟَﻴْﻚَ


*ALLAH YA DATAR DAMU*



أنت الآن في المقال الأخير

Comments